Hausa Hackers TutorialsTermux 1 to 50 TutorialsTermux Tutorials
Trending
Darasin Termux: Episode #1 – Introduction & Basics

A wannan darasin zamu gaya maku mecece termux da duk abinda yakamata kusani akansa.
“Hausa Hackers wani group ne a Arewa wanda zasu rinka koyar daku hacking da Penetration Testing da Programming a harshen hausa dakuma abubuwa na technology.”
Dan Allah a koyamana yadda ake hacking din Facebook da wifi
Ok bro
Ina sone inkoyi ethical hacking, ko zakamin jagora